Masu garkuwa da mutane sun sace ƴan kasuwar Kano sama da 20. Rahotonni sun ce, an sace rukunin ƴan kasuwar Kantin Kwari a kan hanyarsu ta...
Hadimin Gwamna Ganduje kuma tsohon Kwamishinan ayyuka na Kano, ya ce, wasu tantirai marasa ilimin addini da boko ne ke juya lamuran gwamnati da siyasar Kano....
Hukumar taimakekeniyar lafiya ta jihar Kano ta fara yiwa masu bukata ta musamman rijistar tallafin lafiya kyauta, a wani mataki na inganta rayuwarsu da ta ‘ya’yan...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya nemi bangarori masu zaman kan su dake jihohi 36 na kasar nan da su dauki matasa ayyukan yi a hukumomin su ...
Hukumar kashe gobara ta jihar Kano ta tabbatar da rasuwar muta ne 3 ‘yangida daya a wata gobara da ta tashi a unguwar Rijiyar zaki dake...
Gwamnatin Kano ta ce, zata yi biyayya ga hukuncin Kotu bayan da kungiyar ma’aikatan Kotuna ta gurfanar da ita a gaban babbar kotun jihar Kano, kan...
Rundunar ‘Yansandan jihar Yobe ta kama wasu karti 3 da ake zargi sun yiwa wata karamar yarinya ‘yarshekara 13 fyade na taron dangi a garin Potiskum....
Gwamnatin Tarayya ta ce, zata sake yin nazari kan komawa makarantu da za’a yi a ranar 18 ga watan Janairun ne, kasancewar ana yawan samun karuwar...
Ministan Yada labaru Najeriya Alhaji Lai Muhammad ya ce kasar nan ba za ta taba durkushewa ba har’abada, duk kuwa da mummunar fatan da’ake mata ko...
A gobe talata ne gwamnatin Najeriya za ta kaddamar da shirin daukar ma’aikatan wucin gadi dubu dari 7 da 74 a fadin kasar. Karo na 3...