Masarautar Katsina ta dakatar da hakimin Kankara Alhaji Yusuf Lawal, sakamakon zarginsa da hannu wajen taimakawa ‘yan bindiga a yankinsa. Wata sanarwa mai dauke da sa...
Gwamnatin tarayya ta ayyana gidajen gyaran hali da ke fadin kasar nan baki daya a matsayin wasu wurare na musamman da aka kebe da ke da...
Fadar shugaban kasa ta sha alwashin yin duk me yiwuwa wajen ganin ta kawo karshen rashin tsaro da ke addabar sassa daban-daban Najeriya nan ba da...
Shugaban kungiyar gwamnonin kasar nan kuma gwamnan jihar Ekiti Kayode Fayemi, ya ce, ayyukan ta’addanci sun ragu sosai a Najeriya tun bayan da shugaba Buhari ya...
Kungiyar kwadago ta kasa (NLC) ta bukaci gwamnatin jihar Kano da ta gaggauta biyan bashin kudin ‘yan fansho da garatuti da kuma hakkin ma’aikatan da suka...
Masu amfani da kafafen sada zumunta na ci gaba da yin Alla-wadai kan wani tsohon soja da aka kama bisa zargin yin garkuwa da wanin ƙanƙanin...
Wata cuta da ba a kai ga gano asalinta ta ba ta yi sanadiyyar mutuwar mutane shida bayan da mutane sama da arba’in suka kamu da...
Gwamnatin jihar Kano ta ce babu tabbacin ko za ta biya mafi karancin albashi na naira dubu talatin da dari shida ga ma’aikatan jihar a wannan...
Tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan ya bukaci majalisun dokokin tarayya da su gaggauta ayyana dokar da za ta bai wa kananan hukumomi ‘yancin gashin kai. ...
Gwamnan jihar Gombe Muhammad Inuwa Yahaya, ya ce, gwamnatin tarayya ta mai da yanki arewa maso gabas saniyar ware, a ayyukan sabunta titunan jirgin kasa da...