Gwamnatin tarayya ta kara wa’adin wata guda don ci gaba da yin rajistar hada layin dan kasa (NIN) da kuma layukan wayar tarho. A baya dai...
Rundunar sojin sama ta Najeriya ta ce akwai fargabar cewa jirgin soji na yaki mallakinta da ya yi batan dabo a ranar laraba, akwai bayanan da...
Kungiyar likitoci ta kasa masu neman kwarewar aiki ta bukaci majalisun dokokin tarayyar Najeriya da su samar da wata doka da za ta haramta wa masu...
Kusan wata guda bayan fara allurar riga-kafin cutar covid-19 a Najeriya, ya zuwa yanzu akalla mutane sama da dubu dari takwas ne aka yiwa riga-kafin na...
Akalla mutane talatin da shida ne suka rasa rayukansu sanadiyar wani hatsarin jirgin kasa da ya abku a kasar Taiwan. Rahotanni sun ce, hatsarin ya faru...
Ministan sadarwa Dr Isa Ali Pantami, ya ce, duk wani dan Najeriya da ba shi da lambar shaidar zama dan kasa (NIN) zai iya fuskantar daurin...
Hukumar tattara haraji ta jihar Kano ta kama wani mutum bisa zarginsa da sayarda lambobin baburan adaidaita sahu da babura mai kafa biyu na bogi. Mai...
Sashen kula da harkokin kasashen waje na Amurka ya ce babu wata kwa-kw-kwarar hujjar jami’an tsaron Najeriya sun kashe masu zanga-zangar ENDSARS a ranar 20 ga...
Gwamnatin tarayya za ta kashe naira miliyan dubu 296 wajen sayan alluran rigakafin corona a shekarar 2021 da kuma 2022. Ministar kudin kasar nan Hajiya Zainab...
Gwamnatin jihar Kaduna ta ce wasu da ake zargin ‘yan fashi ne sun kashe mutane takwas tare da jikkata wasu hudu a wasu hare-hare daban-daban a...