

Da yamamcin jiya Lahadi ne, Ministan shari’a kuma Antoni janaral Abubakar Malami SAN ya bar kasar zuwa Amurka don halatar taron yini 3 kan yadda hukumomin...
Rundunar sojan saman kasar nan zata karbi sabon jirgin shalkwafta da za’a yaki ‘yan ta’adda da shi kirar Mi-17IE ranar Alhamis 6 ga watan nan da...
Gwamnatin tarraya ta amince ta samar da hanyoyin da za’a sake yin nazari kan yadda za’a jinginar da rumbunan adana hatsi ko abinci a kasar nan...


A kakar zaben shekarar 2019 siyasar jihar Kano ta dauki wani sabon salo da masharhanta da dama suka karkatar da alkalumansu a game da yadda siyasar...
Gwamnatin jihar Kano ta bukaci manya da kananan kasuwanni jihar da su kula da tsafce guraren da suke saa’ar su domin kiyaye yaduwar cututtuka a tsakanin...
Gidauniyar ilimi na Kwankwasiyya a jihar Kano ya dauki dauyin dalibai tara ‘yan asalin jihar Kano don yin karatu a wasu zababbun jami’o’I dake kasashen Sudan...
Hukumar Hisbah ta jihar Kano da na KAROTA sun kammala cimma yarjejeniyar hada hannu don tabbatar da cewa masu ababan haw ana bin ka’idojin hanya bda...
Hukumar kula da tabbatar da da’ar ayyukan ma’aikata ta Kano SERVICOM tayi sammacin Babban Daraktan mulki na Ma’aikatar ciniki ta jihar Kano kan rashin zuwa aiki...
Hukumar kula da zirga-zirgar ababen hawa ta jihar Kano KAROTA karkashin jagorancin shugabanta Baffa Babba Dan’agundi, ta samu nasarar kame wasu manyan kata-katan guda 28 na...