Kungiyar nan da ke rajin kawo ci gaba akan harkokin noma a Afrika wato SASAKAWA da kuma hadin gwiwar Bankin Muslunchi tace samar da sabbin dabarun...
Kotun ɗaukaka ƙara ta sake tabbatarwa da Nasiru Yusuf Gawuna nasarar lashe zaɓen gwamnan Kano. A zaman kotun na yau ta sake tabbatar da hukuncin da...
Gwamnatin jihar Kano ta ƙaddamar da rabon kayan abinci ga jami’an tsaro da suke aiki a jihar. Gwamnatin ta kuma ce, za ta ci gaba da...
Hukumar Tace Fina-finai ta Kano ta dakatar da Jarumi Abdul Saheer da aka fi sani da Malam Ali Kwana Casa’in daga Fina-finan Hausa har tsahon Shekaru...
Majalisar zartaswar jihar Kano ta amince da sakin N40,353,117,070 domin gudanar da ayyuka daban-daban a jihar a zaman ta na Litinin 6 ga watan Nuwamba 2023...
Gwamna Abba Kabir ya yi bankwana da wasu tagwayen da suke manne da juna domin yi musu aikin a ƙasar Saudiyya Gwamnan jihar Kano, Alhaji Abba...
Gwamnan jihar Kano Injiniya Abba Kabir Yusuf ya gabatar da kiyasin kasafin kudi sama da Naira biliyan 357 na kasafin kudin shekarar 2024 ga majalisar dokokin...
Gwamnatin jihar Kano ta ce, sama da mutane dari biyu da casa’in ne ta cire daga cikin mutanan da suka nemi shiga tsarin auren ‘yan gata...
Ministan da za a naɗa daga jihar Kaduna Abbas Balarabe Lawal ya faɗi a gaban majalisar wakilai ana tsaka da tantance shi. Rahotanni sun nuna cewa,...
Babbar kotun yarayya da ke zamanta a gyaɗi-gyaɗi ta umarci gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf ya biya diyyar Naira biliyan talatin sakamakon rusau da ya yi....