

Rundunar ’yan sandan Jihar Gombe ta kama wasu mutane biyu dauke da bindiga a unguwar Orji kusa da Otal ɗin...
Shugaban jam’iyyar APC na ƙasa, Farfesa Nentawe Yilwatda, ya ce rikice-rikicen cikin gida da ke addabar jam’iyyun adawa alama ce ta rashin shirin su na iya...
Shugabannin jam’iyyun adawa na PDP da ADC sun gudanar da wani taron sirri a birnin Abuja, a gidan tsohon shugaban majalisar dattawa David Mark. Rahotanni...
Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya kaddamar da biyan kudaden garatuti karo na shida ga tsofaffin ma’aikatan gwamnati da suka kammala aikinsu, inda aka...
Bankin Duniya ya ce gyare-gyaren tattalin arziki da Najeriya ke yi sun fara haifar da sakamako mai kyau. Rahoton ya nuna cewa tattalin arzikin ƙasar ya...
Wani Ruwan sama kamar da bakin kwarya yayi sanadiyar lalata sabuwar tashar bas da aka kashe biliyoyin Nairori wajen gina ta a birnin tarayya Abuja. Rahotanni...
Wasu da ake zargin ’yan bindiga ne sun kai wani hari cikin dare kan wasu yankuna da dama a Jihar Kebbi, inda suka kone gidaje tare...
Rundunar ’Yan Sandan Jihar Bauchi ta kama wasu mutane uku da ake zargi da hannu a wani kisan kai da ya faru a karamar hukumar Zaki....
Jam’iyyar ADC ta zargi hukumar zaɓe INEC, da shirya hanyoyin da za su hana ta tsayar da ‘yan takara a zaɓen 2027. A cikin wata...
Shugaban Amurka, Donald Trump ya ce Amurka ce ya kamata ta rinƙa karɓar ladan wucewa ta mashigar Hormuz ba Iran ba. Trump ya faɗi hakan...