

Hukumar yaƙi da sha da Fataucin Miyagun Kwayoyi ta kasa, NDLEA, reshen Jihar Adamawa, ta ce ta lalata wata gonar da ake zargin ana noman tabar...
Kwamitin Zaman Lafiya na Ƙasa, NPC, ya bayyana damuwa kan karuwar tashe-tashen hankula na siyasa, kalaman tunzura jama’a da yaɗa labaran ƙarya gabanin zaɓen 2027. ...
Shugaba Bola Ahmed Tinubu, ya mika sakon ta’aziyya ga iyalan fasinjoji da ma’aikata 7 da suka rasu sanadin hatsarin jirgin sojin saman Najeriya a jihar Ondo....
Yan sanda a jihar Imo sun ce sun gano wani sansani da ake tsare da aƙalla matasa 19 masu yi wa ƙasa hidima da ƴanbindiga suka...
Daraktan yakin neman zaben shugaban kasa na APC, Sanata Abdul’Aziz Yari Abubakar, ya yi kira ga ‘yan Arewa da ka da su yi amfani da yawan...
Gwamnatin Jihar Kaduna ta ce labaran ƙarya da yaɗa bayanan da ba su da tushe sun fi matsalar rashin tsaro barazana ga zaman lafiyar al’ummar jihar....
Hukumar tattara Haraji ta Najeriya, NRS, ta musanta wata sanarwar daukar sabbin ma’aikata da ke yawo a kafafen sada zumunta, wadda aka wallafa da sunan tsohuwar...
Mataimakin Shugaban Najeriya, Kashim Shettima, ya tarbi tsohon Sakataren Gwamnatin Jihar Katsina kuma tsohon jagoran jam’iyyar ADC a jihar, Mustapha Inuwa, da ya koma jam’iyyar APC....
Shugaban ƙasar Masar, Abdel Fattah al-Sisi, ya yi kira da a warware rikicin ƙasar Habasha ta hanyar tattaunawa da diflomasiyya, maimakon amfani da ƙarfin soja. ...
Hukumar Sadarwa ta Najeriya NCC, ta ce yawan amfani da Intanet a kasar na karuwa fiye da yadda a ke fadada hanyoyin sadarwa, lamarin da ke...