

Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya yi maraba da ceto mutane 308 da aka sace a hare-hare daban-daban a jihohin Kwara da Niger, tare da yabawa...
Dakarun rundunar sojin Najeriya, sun kama wasu mutane hudu da ake zargin suna samar wa kungiyar yan Ta’addar Boko Haram kayan tallafi da na aiki a...
Hukumar Kula da Zirga-zirgar ababen Hawa ta Jihar Kano KAROTA ta zargi wasu fusatattun matasa da kai wa jami’anta hari tare da kona motar aiki a...
Hukumar shirya jarabawar kammala sakandare ta yammacin Afirka WAEC, ta rike sakamakon dalibai 167,486, wanda ya kai kasho 8.59 cikin 100 na wadanda suka rubuta Jarabawar...
Mai Alfarma Sarkin Musulmi, Alhaji Muhammad Sa’ad Abubakar, ya musanta rahoton da ke cewa ya bayyana goyon baya ga sake zaɓen Shugaba Bola Ahmed Tinubu a...
Masarautar Gaya ta hana hakimai zaman karaga a fadojin su tare da umartar waɗanda suke amfani da ita su gaggauta dena nan take. Hakan na...
Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Kaduna ta tabbatar da kashe ‘yan bindiga biyu tare da kama wasu 16 a wani samame da ta gudanar. Hakan na...
Mutane 10 ‘yan asalin Ƙaramar Hukumar Darazo ta Jihar Bauchi suka rasu sakamakon wani mummunan hatsarin mota da ya faru a hanyar zuwa Bauchi. Hakan ...
Majalisar dokokin jihar Kano ta dakatar da shugabannin ƙananan hukumomin Rogo da Ɓagwai da kuma Bebeji na tsawon watanni uku. Majalisar ta dauki wannan mataki...
Majalisar Tattaunawar ƙungiyoyin ƙwadago,ta Najeriya JNPSNC, ta buƙaci Ministan Kuɗi kuma Ministan Kula da Tattalin Arziki, Taiwo Oyedele, da ya kira taron gaggawa domin tattauna jinkirin...