

Gwamnan Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya raba kyautar filaye 1,540 da naira miliyan 100 ga shugabannin ƙungiyar masu goyon bayan APC a matakin rumfunan zaɓe...
Gwamnatin jihar Kano ta ce ta fara tura ruwa zuwa ƙaramar hukumar Warawa bayan shafe sama da shekaru biyar ba tare da samun ruwa ta manyan...
Mai alfarma Sarkin Musulmi kuma shugaban majalisar koli ta harkokin addinin Musulunci ta kasa NSCIA, Alhaji Muhammad Sa’ad Abubakar III, ya ayyana ranar Alhamis 16 ga...
Hukumar Kiyaye Afkuwar Haɗura ta Najeriya FRSC ta gargaɗi direbobi da sauran masu amfani da hanya kan haɗarin yin gudu a tuƙi yayin da ake tafka...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta ce ta kama wani mutum da ake zargi da amfani da kayan sojoji na bogi tare da kai wa ‘yan...
Majalisar Dokokin Jihar Kano ta amince da kudirin dokar Tsare-tsaren Birane da Kula da Ci gaban Gine-gine ta bana, wanda ya soke dokar da ta kafa...
Majalisar Dattawan ta yi barazanar daukar matakin ladabtarwa kan Hukumar kula da sufurin jiragen sama ta kasa NCAA, hukumar bunkasa Kananan da matsakaitan masana’antu ta SMEDAN...
Kotun Kolin kasar Brazil ta haramta wa dan takarar shugaban kasa, Flavio Bolsonaro, ziyartar mahaifinsa, tsohon shugaban kasar Jair Bolsonaro, na tsawon kwanaki 90. Matakin...
Ma’aikatar harkokin wajen ta Najeriya, ta bayyana cewa jirgin na biyar da ake amfani da shi wajen kwaso ‘yan Najeriya daga Afirka ta Kudu zai tashi...
Rundunar ‘Yan sandan Jihar Katsina ta ceto wasu mata biyu da aka yi garkuwa da su tare da daƙile yunƙurin satar Shanu a ƙananan hukumomin Kankia...