

Gwamnatin jihar Kano ta ce an samu sama da kashi casa’in cikin ɗari na dukkan magunguna da kayan aikin da marasa lafiya ke buƙata a asibitocin...
Dan takarar gwamnan Kano na jam’iyyar NDC, Kwamared Aminu Abdussalam Gwarzo, ya buƙaci dukkan mutanen da suka cancanci yin rajistar katin zaɓe amma har yanzu ba...
Aƙalla mutane 792 ne suka rasa rayukansu sakamakon hare-haren yan ta’adda guda 882 da suka auku a faɗin kasar nan a cikin watan Yunin bana, kamar...
Wata kotu a jihar Port Sudan, da ke ƙasar Sudan ta yanke wa jagoran RSF, Mohamed Hamdan Dagalo, da aka fi sani da ”Hemedti”, hukuncin ɗaurin...
Gwamnatin Tarayya ta dakatar da shirin ƙara kuɗin rajistar jarabawar WAEC da NECO ta shekarar 2027, domin ba da damar gudanar da ƙarin tattaunawa da masu...
Iran ta sanar da sake rufe mashigar ruwa ta Hormuz bayan musayar sabbin hare-haren su da Amurka. Amurka ta ce ta kai hare-hare kan muhimman wuraren...
Hukumar Yaƙi da Sha da Fataucin Miyagun Ƙwayoyi ta Najeriya NDLEA, ta kama wata ’yar ƙasar Afirka ta Kudu mai shekara 38 Will Jessica Ann a...
Rundunar ‘yan sandan Najeriya ta ce za ta gurfanar da Adeniyi Adeyemi, wanda ake zargi da bayyana kansa a matsayin Darakta Janar na wata hukumar bogi...
Tsohon Mataimakin Shugaban Ƙasa kuma ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar ADC, , ya yi Allah-wadai da rahotannin da ke cewa gwamnatin tarayya na shirin sanya...
Hukumar ƙwallon ƙafa ta duniya (FIFA) ta tabbatar da cewa kyaftin ɗin Faransa, Kylian Mbappé, shi ne ke kan gaba a takarar lashe kyautar adidas Golden...