

Rundunar tsaro ta Civil Defence shiyyar jihar Jigawa, ta bukaci al’ummar jihar da su kasance masu taka-tsantsan da kuma kula...
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya taya al’ummar musulmi murnar zagayowar Idin karamar sallah, tare da rokon su ci gaba da amfani da darussan da suka...
Gwamnan Jihar Zamfara Dauda Lawal Dare, ya bukaci musulmi da su dage da addu’o’in neman zaman lafiya a jihar da ma Najeriya baki daya yayin bukukuwan...
Gwamnatin Jihar Kano ƙarƙashin jagorancin Gwamna Abba Kabir Yusuf ta sanar da al’umma cewa ta samu sahihan bayanan sirri daga Majalisar Tsaro ta Jiha, da ke...
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu ya umurci dukkan masu riƙe da muƙaman siyasa a gwamnatinsa da ke da niyyar tsayawa takara a zaɓen 2027 su ajiye...
Hukumar kula da sufurin jiragen kasa a Najeriya NRC ta sanar da cewa an dawo da zirga-zirgar jiragen ƙasa tsakanin Abuja da Kaduna gaba ɗaya bayan...
Hukumar kule da gandun Daji ta jihar Kano KAZOMA ta ce, ta samar da Ofishin Jami’an tsaro na musamman domin sanya Idanu kan yadda za a...
Hukumar lura da sufurin jiragen kasa ta kasa NRC ta tabbatar da cewar fasinjoji 26 ne suka samu raunuka sakamakon hatsarin jirgin ƙasan da ya faru...
Gwamnatin jihar Kano ta ce, babban burin ta, shi ne daga darajar jihar ya zuwa matsayin kasashen duniya irin su Turkiyya, England, Switzerland da Japan a...
Hukumar bayar da agajin gaggawa ta Najeriya NEMA ta ce akalla mutane 23 ne suka rasa ransu, sakamakon tashin Bomb da aka samu a Maidugurin jihar...