

Yan bindiga sun kashe Dagacin Aujarawar Alkali da ke yankin karamar hukumar Gezawa Malam Ahmad Yakubu, bayan da su ka yi garkuwa da shi a kwanakin...
Gwamnan Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf ya kaddamar da sakin ruwan sha nan ta ke zuwa kwaryar birnin Kano. Wannan na zuwa ne yayin ziyarar...
Ƙarancin kuɗaɗe da kayan aiki na ci gaba da kawo cikas ga ayyukan Rundunar Haɗin Gwiwa ta ƙasashen yankin tafkin Chadi, MNJTF, wadda ke yaƙi da...
Ƙungiyar ma’aikatan kafafen yaɗa Labarai ta Najeriya watau SNB, ta sake zaɓar Farfesa Umar Pate a matsayin shugabanta na ƙasa, yayin da Alhaji Ado Saidu Warawa...
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya kaddamar da fara raba ruwa daga madatsar ruwa ta Goron Dutse, bayan shafe sama da shekaru 30 bata aiki....
Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya kaddamar da sakin ruwan sha zuwa kwaryar birnin Kano, bayan kammala aikin gyaran ma’ajiyar ruwa ta saman Goron...
Jam’iyyar PDP reshen jihar Jigawa, ta zargi gwamnatin jihar da rashin tabuka abun a zo a gani a sama da shekaru uku na mulkinta. Shugaban...
Babban bankin ƙasa CBN, ya gargaɗi al’ummar ƙasar nan kan su guji wulaƙantabtakardun kuɗi ko kuma yin duk wani abu da ka iya lalata su, domin...
Fiye da mutum 80, akasarinsu mata sun ɓace bayan da ƴanbindiga suka ƙaddamar da hare-hare biyu a wasu jihohin Arewacin Najeriya a ranakun ƙarshen mako. Kamfanin...
Shugaban Amurka Donald Trump, ya ce, yana sa ran Amurka da Iran za su koma teburin tattaunawa a makon da muke ciki, duk da cewa ya...