

Kwamitin yakin neman zaben shugaban kasa na jam’iyyar APC ya zargi tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar, da jam’iyyar ADC da shirin yada labaran karya domin...
Gwamnatin Tarayya ta gurfanar da mutum dubu daya da sittin da ake zargi da ta’addanci a gaban babbar kotun tarayya da ke Abuja, a mataki na...
Rundunar sojin ƙasa ta Najeriya ta fara tura jami’anta 600 zuwa ƙasar Indiya domin samun horo na musamman kan yaƙi a dazuka da yankuna masu duwatsu....
Shirin bunƙasa amfani da iskar gas a Najeriya, Decade of Gas da PI-CNG & EV, ya bayyana cewa an samar da motocin bas masu amfani da...
Kungiyar kare haƙƙin ɗan Adam ta Amnesty International ta yi Allah-wadai sakamakon kama tare da tsare wata ‘yar jarida mai shekaru 23, Farida Isihak, hukuncin ɗaurin...
Jam’iyyar PRP ta yi gargaɗi kan zargin shirin haddasa rarrabuwar kai a cikinta, da nufin raunana damar da take da ita a lokacin zaɓe da kuma...
Hukumar kiyaye afkuwar Haɗurra ta Ƙasa, FRSC, ta ce, ta gargadi jami’anta da su guji bin ’yan siyasa yayin yakin neman zaɓen shekarar 2027. Jami’ar...
Hukumar kula da cututtuka masu yaɗuwa ta jihar Kano ta bayar da rahoton mutuwar wani yaro mai shekara 11 a ƙauyen Gawo, da ke ƙaramar hukumar...
Tsohon mataimakin shugaban ƙasa, Atiku Abubakar, ya bukaci gwamnatin Shugaba Bola Ahmed Tinubu da ta yi cikakken bayani kan yadda aka kashe Naira biliyan 10 da...
Mataimakin Shugaban Ƙasa, Kashim Shettima, ya buƙaci gwamnatocin jihohin kasar nan da su daina dogaro da gwamnatin tarayya wajen magance matsalolin wutar lantarki, su kuma yi...