

Gwamnatin Jihar Kaduna ta ce labaran ƙarya da yaɗa bayanan da ba su da tushe sun fi matsalar rashin tsaro barazana ga zaman lafiyar al’ummar jihar....
Hukumar tattara Haraji ta Najeriya, NRS, ta musanta wata sanarwar daukar sabbin ma’aikata da ke yawo a kafafen sada zumunta, wadda aka wallafa da sunan tsohuwar...
Mataimakin Shugaban Najeriya, Kashim Shettima, ya tarbi tsohon Sakataren Gwamnatin Jihar Katsina kuma tsohon jagoran jam’iyyar ADC a jihar, Mustapha Inuwa, da ya koma jam’iyyar APC....
Shugaban ƙasar Masar, Abdel Fattah al-Sisi, ya yi kira da a warware rikicin ƙasar Habasha ta hanyar tattaunawa da diflomasiyya, maimakon amfani da ƙarfin soja. ...
Hukumar Sadarwa ta Najeriya NCC, ta ce yawan amfani da Intanet a kasar na karuwa fiye da yadda a ke fadada hanyoyin sadarwa, lamarin da ke...
Mataimakin Shugaban kasa, Kashim Shettima, ya ce sauye-sauyen tattalin arzikin da gwamnatin Shugaba Bola Tinubu ta aiwatar na taka muhimmiyar rawa wajen dawo da amincewar masu...
Iyalan matasan nan 20 da aka sace a lokacin da suke tafiya sansanin NYSC a jihar Oyo na cigaba da fargaba bayan da masu garkuwar sun...
Gwamnonin jihohi shida na Arewa maso Gabashin Najeriya sun amince da kafa tsarin jigilar fasinjoji da kayayyaki ta jiragen sama. Sanarwar da shugaban ƙungiyar gwamnonin...
Rundunar Sojin kasar nan, ta ce dakarunta sun ceto mutane 15 da aka yi garkuwa da su, tare da kama wasu mutane biyu da ake zargi...
Gwamnan Jihar Borno Babagana Umara Zulum, ya musanta cewa ya bayar da umarnin kama wasu magoya bayan jam’iyyun adawa ko mutanen da ke sukar gwamnatin sa....