

Hukumar Tsaron farin kaya ta DSS ta yi da gargadin tsaro ga rundunar ‘yan sandan jihar Kwara kan yiwuwar kai wani sabon hari a kauyen Gbabe...
Babban Hafsan Tsaron kasar nan , Janar Olufemi Oluyede, ya ce za a tura rundunar sojoji ta musamman zuwa Jihar Kwara da wasu sassan Jihar Neja...
Gobara ta kone shaguna 10 a kasuwar Kafin Maiyaki da ke Karamar Hukumar Kiru a jihar Kano. Rahotanni sun bayyana cewa, gobarar ta tashi ne...
Gwamnatin Jihar Kwara ta musanta rahotannin da ake yadawa a kafafen sada zumunta cewa wani ɗan bautar ƙasa ya rasa ransa sakamakon kamuwa da zazzbin Lassa,...
Rundunar sojin Najeriya, ta sanar da tura dakaru na musamman zuwa jihar Filato domin daƙile ayyukan ’yan bindiga da kuma fuskantar sabon ɓarkewar hare-haren rashin tsaro...
Cibiyar yaki da ta’addanci ta Najeriya NCTC karkashin jagorancin ofishin mai baiwa Shugaban Kasa shawara kan tsaro tare da hadin gwiwar kasar Burtaniya sun kara karfafa...
Wani sabon rahoto ya bayyana cewa halin tsaron Najeriya ya ƙara tabarbarewa a cikin shekara guda da ta gabata, sakamakon hare-hare da aka rika kai wa...
Rundunar yan sandan Jihar Adamawa, ta cafke wani mutum da ake zargi da yin garkuwa da mutane, da ke cikin jerin sunayen mutanen da ake nema...
Kungiyar Jama’atu Nasril Islam ta Najeriya, ta bukaci Shugaban Kasa Bola Ahmed Tinubu da ya gaggauta tsige Shugaban Hukumar Zabe INEC, Farfesa Joash Amupitan. Sakataren Janar...
Hukumar Kula da yanayi ta kasa NiMet ta yi hasashen cewa za’a samu yanayin kwallewar Rana daga yau Litinin zuwa Laraba a wasu sassan kasar nan....