

Tsohon gwamnan jihar Kaduna Malam Nasir El-Rufai ya shigar da sabuwar kara kan hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta ICPC, yana neman diyyar Naira...
Gwamnan jihar Osun, Ademola Adeleke, ya sake lashe zaben gwamnan jihar da aka gudanar ranar Asabar, bayan hukumar zabe mai zaman kanta ta Najeriya, INEC, ta...
Rundunar ’yan sandan jihar Borno ta ce jami’anta sun gano wani gurneti a kan wani murfin magudanar ruwa a yankin Moduganari da ke Maiduguri, babban birnin...
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya ce mulkin Kano ba abu ne mai sauƙi ba, saboda yawan al’ummarta da kuma kasancewarta jiha mai ɗauke da...
Rundunar Sojin Najeriya ta ce dakarunta sun lalata sansanonin kungiyar IPOB guda uku tare da kwato makamai da abubuwan fashewa a jihar Anambra. Ta cikin...
Gwamnan jihar Osun, Ademola Adeleke na Jam’iyyar Accord, ya lashe zaben gwamna a kananan hukumomi 19 daga cikin 30 na jihar. Babban abokin hamayyarsa, Bola Oyebamiji...
Gwamnatin Jihar Kano ta haɗa kai da manyan makarantun gaba da sakandare wajen faɗaɗa shirin dashen bishiyoyi da kare muhalli. Kwamishinan Albarkatun Ruwa, Muhalli da...
Rundunar Sojin kasar nan, ta ce dakarunta sun hallaka ’yan ta’adda sittin da biyar tare da kubutar da mutane talatin da hudu da aka yi garkuwa...
Dakarun hadin gwiwar rundunar Operation fansar yamma sun kama wasu abubuwan fashewa guda 180 da ake zargin ana safarar su zuwa hannun ’yan ta’adda a jihar...
Ambaliyar ruwa da guguwa mai ƙarfi sun jefa dubban mazauna Jihar Yobe cikin mawuyacin hali, inda mutane 34,533 daga iyalai 9,845 suka fuskanci matsalar a ƙananan...