

Abdulsamat Sanu Harun Idris, ɗan kasuwa kuma wanda ke gudanar da kamfanin Samado Juice, ya faɗaɗa harkokin kasuwancinsa daga Najeriya zuwa Saudi Arabia, inda kasuwancin ya...
Akalla mutane uku sun jikkata a wani rikici tsakanin manoma da makiyaya a garin Kataeregi, ƙaramar hukumar Katcha ta jihar Neja. Kakakin ’yan sandan jihar, SP...
Hukumar Lafiya ta Duniya, WHO, ta ce Najeriya na cikin ƙasashen da aka samu rahotannin kai hare-hare kan jami’an lafiya da cibiyoyin kiwon lafiya. WHO...
Rahotanni daga jihar Osun na cewa jam’iyyun APC da Accord na fuskantar zargin sayen ƙuri’u gabanin zaɓen gwamnan jihar da ake gudanarwa yau Asabar. Jaridar Punch...
Rundunar ’Yan Sandan Jihar Benue ta kubutar mutane biyar daga cikin fasinjoji 14 da aka yi garkuwa da su a Ƙaramar Hukumar Ohimini ta jihar. ...
Tsohon mataimakin shugaban ƙasa kuma ɗan takarar shugaban ƙasa a jam’iyyar, ADC, Alhaji Atiku Abubakar, ya shigar da ƙara a gaban Babbar Kotun Tarayya da ke...
A yau Asabar, 15 ga Agusta, dubban daruruwan masu kada kuri’a a Jihar Osun za su fito domin zaben wanda zai jagoranci jihar. Hukumar Zabe...
Hukumar Alhazai ta kasa (NAHCON) ta sanar da sabbin kudaden aikin Hajjin 2027 da gwamnatin ta da su, bisa la’akari da farashin ayyuka, canjin kudin waje...
Rundunar ’Yan Sandan Jihar Kebbi ta ce za ta ci gaba da aiwatar da Operation Velvet domin cafke ababen hawa masu bakin gilashi da basu da...
Rundunar ’Yan Sanda ta kasa shiyya ta ɗaya da ke nan Kano ta kama mutane biyar bisa zargin sayar da jabun magungunan gargajiya da kuma yin...