

Hukumar Zaɓe ta Ƙasa, INEC, ta sanya ranar 19 ga Satumba ta 2026 domin gudanar da zaɓen cike gurbin a kujeru biyu na Majalisar Dokokin Jihar...
Gwamnatin Tarayya ta ayyana Talata, 25 ga watan Agusta, 2026, a matsayin ranar hutun bikin Mauludi, don tunawa da zagayowar ranar haihuwar Annabi Muhammad ﷺ. Ministan...
Hukumar Yaƙi da Cin Hanci da Rashawa ta EFCC, ta janye ƙarar da ta shigar kan wasu ɗaliban shekarar ƙarshe a Jami’ar Bayero da ke Kano,...
Kimanin mutum 48 ne suka mutu yayin da ake ci gaba da neman yara 12 bayan haɗarin jirgin ruwa da ya faru a yankin Goronyo da...
Fadar Shugaban Ƙasa ta yi watsi da alkawarin tsohon Mataimakin Shugaban Ƙasa, Atiku Abubakar, na dawo da tallafin man fetur idan aka zaɓe shi a 2027,...
Asusun Tallafawa Manyan Makarantun kasar nan, TETFund, ya amince da ware kimanin Naira biliyan 2 da miliyan 530 ga kowace jami’ar gwamnati a ƙarƙashin shirin tallafawa...
Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya naɗa Mista Abel Olumuyiwa Enitan a matsayin sabon Shugaban Ma’aikatan Gwamnatin Tarayya. Sanarwar ta ce Enitan zai fara aiki...
Hukumar Tsara Birane da ta Jihar Kano (KNUPDA) ta bukaci mazauna jihar da su tabbatar sun mallaki izinin gini kafin fara duk wani aikin gini, tana...
Wasu tsoffin Sojojin kasar nan, sun gudanar da zanga-zanga a birnin tarayya Abuja, bayan da jami’an tsaro suka hanasu shiga harabar Ma’aikatar Tsaro domin neman a...
Shugaban Jami’ar Jihar Kaduna Farfesa Abdullahi Ibrahim Musa, ya musanta ikirarin reshen Ƙungiyar Malaman Jami’o’i ta kasa ASUU na cewa fiye da malamai 200 sun bar...