

Ƙungiyar likitoci masu neman kwarewa ta ƙasa shiyyar Aminu Kano dake a Kano ta musanta cewar gwamnatin tarayya ta zauna da ƙungiyar likitocin. Shugaban ƙungiyar Dakta...
Hukumar dake kula da matsalolin da suka shafi zaizayar kasa hanyoyin ruwa da kuma dumamar yanayi ta jihar Kano tace a shirye take wajen ganin ta...
Dokar Tsaron ƙalubalen lafiya da ka iya tasowa ta Bana, ta tsallake karatu na biyu a majalisar dokokin jihar Kano. Dokar ta kai wannan mataki ne...
Ƙungiyar tallafa wa mata da marayu ta Alkhairi Orphanage and Women Development, ta buƙaci gwamnatin Tarayya da ta jihohi da su ƙara hutun shayarwa ga mata...
Yan majalisar dattawan Nijeriya sun yi watsi da bukatar shugaba Bola Ahmed Tinubu na neman izinin tura dakarun kasar zuwa Jamhuriyar Nijar bayan kungiyar ECOWAS ta...
Hukumar kula da zirga-zigar jiragen kasa ta kasa tace fasinjojin dake hawa jirgin kasa daga Lagos zuwa Ibadan su kula da yan damafara yayin siyan...
Tsohon Gwamnan Jihar Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje yace duba can-canta ne ya sanya shugban kasa sauya sunan Maryam Shetty da ga cikin jerin sunayen Ministocinsa....
Guda daga cikin ‘yan daba da rundunar ‘yan sandan jihar Kano ke nema ruwa a jallo, Nasiru Abdullahi da aka fi sani da Chile Maidoki, ya...
Gwamnatin jihar Kano ta ce zata bada fifiko a bangare kimiyya da fasaha, don tabbatar da cigaba a bangaren. Kwamishina ma’aikatar kimiya da fasaha da...
Sojojin da suka yi juyin Mulki a jamhuriyar Nijar, da Abdrouhaman Tiani ke jagoranta, sun kalubalanci yarjejniyar dake tsakanin kasar da Faransa, da aka rattabawa hannu...