Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Jami’ai 2 sun rasu a hatsarin tawagar mataimakin gwamna

Published

on

A kalla mutane biyu ne suka rasu a wani hadarin mota da ya afku yayin da ayarin motocin mataimakin gwamnan jihar Sokoto Idris Gobir ke tafiya a jihar.

Rahotonni sun bayyana cewa, daga cikin wadanda suka rasa rayukansu, sun hadar da jami’in dan sanda guda da kuma mai daukar hoto mai suna Buhari Tanko.

Sai dai ya zuwa yanzu babu wani tabbaci daga rundunar ‘yan sandan jihar ta Sokoto dangane da faruwar lamarin.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!