

Gwamnatin jihar Kano ta ce, babban burin ta, shi ne daga darajar jihar ya zuwa matsayin kasashen duniya irin su Turkiyya, England, Switzerland da Japan a...
Hukumar bayar da agajin gaggawa ta Najeriya NEMA ta ce akalla mutane 23 ne suka rasa ransu, sakamakon tashin Bomb da aka samu a Maidugurin jihar...
Rahotonni daga jihar Kaduna na cewa wani jirgin kasa da ke kan hanyar zuwa Abuja ya yi hadari a safiyar Litinin. Sai dai, rahotonni sun...
Hadin gwiwar jami’an tsaro sun daƙile wasu hare-haren da ake zargin ’yan ta’addar Boko Haram sun kai a yankin Ajilari Cross -Kofa a Maiduguri da kuma...
Shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu ya bayar da umarnin a rarraba shinkafa ga al’ummar kasar nan da ke azumtar Ramadan da na Lent. Kungiyar da...
Jam’iyyar Labour Party ta bayyana cewa ba ta da niyyar kauracewa babban zaben shekarar 2027, sai dai a halin yanzu tana mayar da hankali wajen gyara...
Jam’iyyar adawa ta ADC ta sanar da cewa za ta gudanar da babban taronta na kasa a ranar 14 ga Afrilu, 2026, domin zaben sabbin shugabannin...
Dakarun rundunar Operation Hadin Kai sun dakile wani yunkurin harin ‘yan ta’adda da aka kai kan gadar Azir Bridge da kuma garin Banki a jihar. Jami’in...
Shugabannin jam’iyyar SDP da ƙungiyar IPAC sun jaddada bukatar a sake duba dokokin zaɓe domin tabbatar da sahihin zaɓe kafin babban zaɓen shekarar 2027. Sun bayyana...
Kungiyar kare hakkin bil’adama ta Amnesty International ta nuna damuwa kan abin da ta kira kara tsaurara mataki da Hukumar farin kaya ta DSS ke yi...