

Wata babbar kotu a kasar Afrika ta Kudu ta ƙi yarda da hukuncin da aka zartar na sakin tsohon shugaban ƙasar Jacob Zuma. A ranar laraba...
Ministan yada labarai Alhaji Lai Muhammad ya yi kurarin cewa inda ba don Buhari ne ya ke shugabantar Najeriya ba, da matsalar tsaron da ke fuskantar...
Ƙungiyoyin matasa sun gabatar da zanga-zangar lumana domin nuna damuwarsu bisa yawaitar kashe kashen mutane a Arewacin ƙasar nan. Matasan ɗauke da kwalaye kunshi da rubutu...
Shugaban ƙasa Muhammdu Buhari ya miƙa sunan Mu’azu Jaji Sambo daga jihar Taraba gaban majalisar dattijai domin naɗa shi a matsayin sabon minista. Shugaban majalisar dattawa...
Shugaban majalisar dattawa Sanata Ahmad Lawan, ya ce majalisar dokokin ƙasar nan za ta amince da kasafin kuɗin shekarar 2022 kafin ƙarshen zaman majalisar a wannan...
Mai fashin baƙi kan al’amuran yau da kullum Alhaji Amanallah Ahmad Muhammad ya ce, samar da jami’o’i masu zaman kansu zai rage fitar ɗalibai zuwa ƙasashen...
Ana raɗe-raɗin wani rikicin cikin gida na shirin ɓarkewa a jam’iyyar PDP Kwankwasiyya, tsakanin manyan jiga-jiganta biyu. Abba Kabir Yusuf da aka fi sani da Abba...
Kotun tarayya mai lamba biyu da ke Kano ta umarci ƴan sanda su biya diyyar Naira Miliyan Goma ga dangin ɗaya daga cikin matasa biyu da...
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya aike da wata babbar tawaga wadda ta ƙunshi shugabannin hukumar Leƙen asiri da tsaro ta ƙasa zuwa jihohin Sokoto da Katsina,...
Kungiyar da ke ranjin kare haƙƙin ɗan adam a Kano ta Human Right Network ta ce, babban ƙalubalen da take fuskanta shi ne janyewar waɗanda aka...