

Hadaddiyar Kungiyar Ma’aikatan Lafiya JOHESU da Kungiyar Kwararru a Fannin Kiwon Lafiya a Najeriya sun fara yajin aiki a yau Asabar. Kungiyoyin sun ce gazawar...
Kwamatin Amintattu na jam’iyyar PDP mai adawa a Najeriya ya yi watsi da rahoton kwamatin sasantawa da aka kafa domin haɗa kan ‘ya’yan jam’iyyar a ƙasa...
Shugaban jamʼiyyar APC na Kano Alhaji Abdullahi Abbas ya nemi afuwar alʼummar unguwar Fagge bayan wasu kalamai da ya yi, inda suka kai ƙarar sa kotu....
Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf zai gabatar da kasafin kudin jihar na shekarar 2026 da ya kai naira tiriliyan ɗaya mafi yawa a tarihin jihar. ...
Gwamnan Jihar Legas, Babajide Sanwo-Olu, ya kaddamar da tsarin rajistar jarirai ta hanyar amfani da fasahar zamani da kuma tsarin rajistar yara daga wata daya zuwa...
Shugaban Kwamitin Amintattu na Jam’iyyar PDP Sanata Adolphus Wabara, ya tabbatar da cewa taron gangamin kasa na jam’iyyar da ake ta jira zai gudana kamar yadda...
Majalisar Wakilan Najeriya, ta gargadi Hukumar Shirya Jarrabawa ta WAEC kan shirin da ta ke yi na fara yin amfani da kwamfuta daga shekara da ke...
Majalisar Wakilai za ta kafa kwamitin wucin gadi domin binciko kadarori mallakar gwamnatin tarayya da suka hada da filaye da gine-gine da aka yi watsi da...
Gwamnatin jihar Kano ta bayyana gamsuwar ta ga aiyyukan Titin Kilomita biyar dake gudana a kananan hukumomin Ajingi, Wudil da Takai da a baya al’ummar yankin...
Hukumar kula da harkokin man fetur ta Najeriya NMDPRA ta ce, ta dakatar da shirin fara karɓar harajin kaso 15 cikin 100 kan albarkatun man fetur...