

Kotun Tafi-da-gidanka kan Tsaftar Muhalli ta Hukumar Kwashe Shara ta Kano REMASAB ta hukunta Asibitin Sahara da wasu wuraren kasuwanci a Kano bisa karya ƙa’idojin tsaftar...
Hukumar Kula da Shige da Fice ta ƙasa ta kama mutane biyu tare da tsabar kuɗi ₦ miliyan 34 bisa zargin alaƙa da masu garkuwa da...
Rundunar Operation Fansan Yamma ta daƙile yunƙurin satar shanu sama da 500 a yankin Rugar Mande Kurmin, Ƙaramar Hukumar Igabi ta Jihar Kaduna, ranar 8 ga...
Hukumar kula da ingancin abinci da magunguna ta NAFDAC, ta ce ta lalata kayayyakin jabu da marasa inganci da darajarsu ta haura sama da Naira tiriliyan...
Hukumar aikin Hajji ta kasa NAHCON, ta sake tunatar da maniyyatan Hajjin 2027 cewa ranar 26 ga Satumba ce wa’adin kammala rajista da biyan kuɗin aikin...
Mayaƙa masu fafutukar ɓallewa a kasar Kamaru sun ayyana dokar kulle na tsawon mako guda a yankunan biyu na ƙasar da ake amfani da harshen Ingilishi....
Rundunar yan sandan jihar Jigawa, ta kama wani matashi da ake zargi da satar Babura. Haka kuma, runduna, ta ce, ta kwato wasu Babura guda...
Rundunar ’Yan sandan Najeriya, ta ce, jami’anta na sashen da ke aiki a matakin kasa da kasa sun kama sama da mutum 10 da ake nema...
Hukumar tsaro ta Civil Defence, ta gargadi masu hakar ma’adinai ba bisa ka’ida ba, tana mai cewa rashin sanin doka ba zai zama hujjar kubuta daga...
Gwamnatin jihar Adamawa ta dakatar da sakataren zartarwar hukumar Kula da Makarantun Sakandare ta jihar, Mista Birsan Penuel, bisa zargin wasu kura-kurai wajen gudanar da ayyukansa....