

Hukumar Kula da Yanayi ta Najeriya NiMet, ta yi hasashen samun tsawa da Iska hadi da ruwan sama mai karfi a sassan kasar nan daga yau...
Hukumar Kula da Harkokin Ruwa ta Najeriya NIHSA, ta yi gargadin cewa akwai yuwuwar a samu ambaliyar ruwa a yankuna sama da dubu Takwas da ke...
Gwamnatin Tarayya ta ce, daga ranar 1 ga watan Oktoba mai kama wa za a samu saukin kudin sufuri a fadin Najeriya. A wannan lokaci...
Hukumar Tsaro ta NSCDC ta kama tare da tsare karin jami’ai uku bisa zargin su da hannu a mutuwar wasu masu hakar ma’adinai ba bisa ka’ida...
Jam’iyyar APC ta buƙaci tsohon mataimakin shugaban ƙasa, Atiku Abubakar, ya yi cikakken bayani kan yadda yake shirin aiwatar da abin da ya kira “tallafin samar...
Mataimakin Shugaban Ƙasar Najeriya, Kashim Shettima, ya ce Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya umarce shi da jagorantar tawagar Najeriya zuwa babban taron Majalisar Ɗinkin Duniya (UNGA)...
Tsohon mataimakin shugaban Najeriya, Atiku Abubakar, ya buƙaci Shugaba Bola Tinubu ya bayyana dalilin da ya sa bai halarci babban taron Majalisar Ɗinkin Duniya (UNGA) ba...
Hukumar Tsaron Fararen Hula ta kas, NSCDC ta kama tare da tsare karin jami’ai uku bisa zargin hannu a mutuwar wasu masu hakar ma’adinai ba bisa...
Hukumar kula da aikin hajji ta kasa NAHCON, ta ce saura kwanaki bakwai kacal kafin rufe rajistar masu niyyar zuwa aikin Hajjin shekarar 2027. Hukumar ta...
Rundunar sojin kasar nan, ta ceto mutane sittin da shida da aka yi garkuwa da su, tare da hallaka ’yan ta’adda da dama a wasu hare-haren...