

A yammacin jiya Laraba ne kasuwar musayar kudade ta WAPA da ke Kano, ta ce ta rufe na wasu sa’o’i a daidai lokacin da farashin dala...
Ya yinda ake fama da Tsadar kayayyakin masarufi a Nijeriya, Masu siyar da kayan abinci a Jihar Kano sun bayyana cewar yanzu magidanta musamman masu...
Jami’an rundunar Sojin Nijeriya, na Operation Hadarin Daji, sun hallaka wasu masu garkuwa da mutane tare da ceto wasu mutane 20 da suka sace a jihar...
Majalisar dokokin jihar Kano, ta buƙaci gwamnatin jihar Kano da ta samar da ruwan sha daga matatar ruwa ta Tamburawa ga al’ummar Mazaɓar Dawaki da Ƴan...
Gwamnatin tarayyar Nijeriya, ta bayyana damuwarta dangane da matakin fita da kasashen Nijar da Mali da kuma Burkinafaso suka yi daga Ƙungiyar Ecowas. Hakan na ƙunshe...
Ƙudurin samar da dokar daƙile sha da fataucin miyagun ƙwayoyi a jihar Kano, ya tsallake karatu na biyu a zauren majalisar dokokin Kano. Ƙudurin ya kai...
Hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa NDLEA reshen jihar Kano na ci gaba da gudanar da ayyukanta na “Operation Hana Maye” wanda kwamanda...
Kwamishinan ƴan sandan jihar Kano Mohammed Ussaini Gumel, ya ziyarci Asibitin Murtala Muhammad domin tabbatar da tsaro. Rundunar ƴan sanda ce ta bayyana hakan ta cikin...
Gwamnan Ya yaba da rashin katsalandan da Shugaba Tinubu ya yi da bangaren shari’a kan karar zaben Gwamnan Kano. Gwamnan jihar Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf...
Gwamnan Jihar Kano Injiniya Abba Kabir Yusuf, ya buƙaci majalisar dokoki da ta amincewa domin ya kafa cibiyar yaki da cututtuka masu yaɗu. Gwamnan ya buƙaci...