Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Za mu saka kafar wanda daya da masu kawowa harkar ciyarwa tasgaro – Gwamnatin Kano

Published

on

Gwamnatin jihar Kano tace za ta dauki tsatsauran matakin kan duk Wanda ta samu yana yiwa harkar ciyarwar buda baki zagon Kasa.

Gwamnatin ta bakin komishinan harkokin Adinai na jihar kano Kuma shugaban Kwamitin ciyar da abincin buda bakin Ahmad Tijjani Auwal, ya bayana hakan lokacin da yake zagayen cibiyoyin dafawa da raba abincin a karamar hukumar Birnin Kano da Karamar hukumar Dala da yammacin jiya Alhamis.

Komoshinan harkokin Adinan na jihar Kano Ahmad Tijjani Auwal, ya kuma Kara da cewar a na samun nasarar a shining bayar da abincin buda bakin gamasu karamin karfi a cibiyoyin fiye da dari biyu da Gwamnati ta ware a fadin jihar Kano.

Cikin kalubalen da aka gano akwai Karancin robobin zuba abincin da rashin ruwan sha, sai ruwan dafa Abincin a wasu guraren da Kwamitin ya ziyarta.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!