

Gwamnatin Tarayya, ta tabbatar wa da mutanen da ke cikin mawuyacin hali cewa, ta na da cikakken kudiri na taimaka musu da kuma tabbatar da tsaron...
Tsohon Shugaban Najeriya Olusegun Obasanjo, ya jaddada buƙatar cewar lokaci ya yi da matasan Afrika zasu fara riƙe muƙaman jagoranci a faɗin nahiyar. Ya bayyana hakan...
Shugabancin kasuwar Singa ya bukaci gwamnatin jihar Kano, ta tallafawa wadan da iftila’in Gobarar a faru da su a daran jiya, kirin nasu ma zuwa ne...
Gamayyar kungiyoyin yan kasuwa da masu kananan da matsakaitan masana’antu da ke nan Kano, sun bukaci shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu da kuma majalisar dattawa da...
Majalisar dokokin Kano ta buƙaci gwamnatin jihar da ta ɗaga likkafar Asibitin sakatariyar NYSC da ke garin Takai zuwa babban Asibiti. Ɗan majalisar mai wakilar Takai...
Magoya baya da marubuta Labaran wasanni a nan Kano sun fara tsokaci tare da kira ga gwamnatin jihar Kano da ta yi abinda ya dace kan...
Al’amura sun fara komawa dai-dai a kasuwar sayar da kayan masarufi ta Singa da ke Kano, bayan tashin wata gobara da misalin ƙarfe 4:00 na Asuba,...
Jami’ai a Rasha sun ce hare-haren da Ukraine ta kai kan cibiyoyin makamashi da jirage marasa matuƙa sun jefa mazauna yankunan da ke kan iyakar ƙasashen...
Shugaban kasa Bola Tinubu ya taya murna ga gwamnan jihar Anambra, Charles Soludo bisa samun nasarar sake lashe zaɓen gwamnan jihar da aka gudanar ranar Asabar,...
Shugaban hukumar alhazai ta Najeriya Farfesa Abdullahi Saleh Usman ne ya sanya hannu a madadin Najeriya, yayin da mataimakin ministan Hajji na Saudiyya Abdulfatah Mashat ya...