

Dakarun rundunar sojin Najeriya, sun kashe wani jagoran yan ta’adda a Jihar Kogi, bayan wani farmaki da suka kai a dajin Adankolo da ke Lokoja. ...
An rantsar da tauraron fina-finan Indiyan nan da ya jagoranci jam’iyyarsa wajen lashe zaɓen majalisar dokokin jihar Tamil Nadu a kudancin Indiya, a matsayin babban ministan...
Tsohon gwamnan jihar Kano, Sanata Rabi’u Kwankwaso, ya ce ya goyi bayan matakin da jam’iyyar NDC ta yanke na keɓe tikitin takarar shugaban Najeriya a 2027...
Hukumar da ke yaƙi da kwacen waya ta Anti Phone Snatching ta sanar da dakatar da ayyukanta baki ɗaya a faɗin jihar Kano, sakamakon abin da...
Kungiyar da ke yaki da cin hanci da rashawa da sanya idanu kan harkokin siyasa a Najeriya CISLAC, ta zargi jagororin siyasar Kano da ingiza matasa...
Kungiyar kare haƙƙin bilʼadama ta Amnesty International ta ƙaddamar da bincike don gano ƴan siyasa da ke daukar nauyin faɗace-faɗacen daba a Kano. Babban Daraktan Kungiyar...
Gwamnatin jihar Kano ta musanta kisan mutane biyar a jihar yayin rantsar da mataimakin Gwamna a ranar Talatar nan. Hakan na dauke ne cikin wata sanarwa...
Kwamitin Hadin Gwiwa na ma’aikatan Jami’a JAC, ya ce hadakar kungiyoyin manyan ma’aiktan jami’o’in Najeriya za su dakatar da yajin aiki ranar litinin mai zuwa. Hakan...
Shugaban Hukumar Zabe ta Kasa, INEC, Farfesa Joash Amupitan, ya bayyana damuwa matuka kan yadda matsalar tsaro ke kara ta’azzara a sassan kasar nan, yana mai...
Gwamnatin Jihar Sokoto ta tabbatar da mutuwar yara 33 sakamakon barkewar cutar sankarau mai kashe kwakwalwa da aka samu a wasu sassan jihar. Kwamishinan Lafiya na...