

Majalisar dokokin Kano za ta samar da dokar da za ta bayar da dama wajen koyar da ilimin kimiyya da fasaha da harshen Uwa a makarantun...
Bankin raya Ƙasashen Afirka AFDB, ya sanar da shirinsa na tallafa wa manoma sama da miliyan biyu a Jamhuriyar Nijar, don bunƙasa harkar noma a ƙasar....
Shugaban ƙasa Bola Ahmad Tinubu ya bai wa manoman Najeriya tabbacin samun sauƙin kayan aikin gona, musamman taki, kafin zuwan damina ta gaba damina. Sanata Abdul’aziz...
Gwamnatin Jihar Kano karkashin jagorancin Alhaji Abba Kabir Yusif ta bayyana cewa ba za ta yi watsi da matasan da suka tuba daga harkar fadace fadacen...
Dakarun rundunar sojin Najeriya, sun samu nasarar murkushe wasu ƴan bindiga da kuma wani yunƙurin da suka yi na kai hari a wasu ƙauyuka na ƙaramar...
Wasu rahotonni sun bayyana cewa, mai bai wa shugaban kasa shawara kan harkokin tsaro Malam Nuhu Ribadu, ya gana da manyan hafsoshin tsaron Najeriya da jagororin...
Zaftarewar kasa sakamakon kwanakin da aka shafe ana mamakon ruwa a Kenya ya yi sanadiyyar mutuwar mutane fiye da arba’in. Wakiliyar BBC ta ce a cewar...
Majalisar Dokokin jihar Kano, ta karɓi rahoton kwamitin haɗin gwiwa na kasafin kuɗi da na kananan hukumomi tare da harkokin masarautu, wanda ya shafi gyaran kasafin...
Hukumar zaɓe mai zaman kanta ta jihar Kano KANSIEC ta ce, ta kammala dukkan shirye-shiryen ta domin gudanar da zaɓen cike gurbi na kansiloli a mazabun Kofar...
Hukumar Kula da ‘yan gudun hijira ta Duniya IOM ta sanar cewa mutane 1,205 ne suka rasa matsugunansu daga biranen Bara da Umm Ruwaba a jihar Kordofan...