

Gwamnatin tarayya ta bayyana alhininta dangane da fashewar wata tankar man fetur a garin Essa da ke karamar hukumar Katcha a jihar Neja, da ta yi...
Kwalejin ilimi da fasaha ta gwamnatin tarayya da ke garin Bichi a Kano, zata fara koyar da karatun Digiri na kashin kanta ba tare da haɗin...
Majalisar dokokin Isra’ila ta kaɗa ƙuri’a kan samar da ƙudirin mallake Gaɓar Yamma da Kogin Jordan a matsayin yankin Isra’ila. Ƙudirin wanda wani ɗan majalisar mai...
Rundunar ƴan sandan jihar Jigawa, ta samu nasarar kama wasu bata-gari da ake zargin su da safarar miyagun kwayoyi a kananan hukumomin Mai Gatari da Garki...
Hukumar Zaɓe ta Najeriya INEC, ta bayyana cewa fiye da ƴan Najeriya miliyan takwas ne suka kammala rajistar zaɓe a matakin farko ta intanet, yayin da...
An fara gudanar da taron Kano Social Influencers Summit na bana wanda cibiyar bunƙasa fasahar sadarwa da ci gaban Al’umma CITAD ke gudanarwa duk shekara karo...
Gwamnan jihar kano Alhaji Abba Kabir Yusuf ya bukaci hukumar da ke kula da kafafen yada labarai ta kasa NBC ta fara tantance kafafen yada labaran...
Gwamnan jihar Bauchi Sanata Bala Abdulkadir Mohammed, ya tabbatar da karin masarautun gargajiya a jihar. Gwamna Bala ya sanar da hakan ne bayan da kwamitin kirkiro...
Majalisar Wakilai, ta kuduri aniyar shiga tsakani a rikicin da ya barke tsakanin kungiyar manyan ma’aikatan man fetur da iskar gas PENGASSAN da Kamfanin mai na...
Shugaban hukumar kula da aikin hajji ta Najeriya NAHCON, Farfesa Abdullahi Saleh Usman Pakistan, ya musanta zargin da jaridar News Point Nigeria ta wallafa cewa ya...