Kamfanin mai na kasa NNPC zai duba yuwar kara fadada aikin samar da bututun mai da ake yi daga Ajaokuta zuwa Kaduna ya dangana zuwa nan...
Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP Atiku Abubakar ya nemi kotu ta ayyana shi ne ya lashe zaben bana da aka yi na ‘yan takarar...
Jam’iyyar APC ta bukaci shugaban hukumar zabe ta kasa INEC da ya gaggauta sauya wajen aiki ga shugaban hukumar reshen jihar Rivers, Mr. Obo Effanga. Hakan...
Fadar shugaban kasa ta bayyana cewar, ba’a yi wa shugaban kasa Muhamamdu Buhari adalci ba, kan shuka mara ma’ana da ake wa shugaban kasa Muhamamdu daban-daban...
Rundunar ‘yan sandan jihar kano ta tabbatar da mutuwar Dan Kasar Lebanon din nan da masu garkuwa da mutane suka sace lokacin da suke tsaka da...
Hukumar zabe mai zaman kata ta kasa INEC a halin yanzu na baiwa ‘yan takarar da suka ci nasara a babban zaben shugaban kasa da aka...
Ma’aikatar ruwan sha ta kasa Sha ta karya ta ikirarin da wasu ke yi cewa ma’aikatar na shirin saida madatsan kasar na ba gaskiya ba ne,...
Masu garkuwa da mutune sun harbe mutane biyu inda kuma suka yi garkuwa da wani dan kasar Lebanon ma’aikacin kamfanin Triacta dake aikin gina gadar dangi....
Gwamnan jihar Sakkwato kuma dan takarar gwamnan jahar a karkashin jam’iyyar PDP, Alhaji Aminu Waziri Tambuwal, ya ce basu amince da ayyana zabe a matsayin wanda...
Hukumar zabe ta kasa a nan Kano ta sanar da sakamakon gwamnan jihar Kano a matsayin wanda bai kammala ba. A cikin daren jiya ne dai...