Kungiyar Fulani makiyaya ta kasa Miyyetti Allah da aka fi sani da MACBAN ta yi kira ga shugaban kasa Muhammadu Buhari da ya tabbatar da cewa...
Majalisar wakilai ta ce za ta binciki sake dawo da tallafin man fetur da kuma dakile matsalolin da ke janyo karancin mai a kasar nan. ...
Hukumar kididdiga ta kasa ta fitar da rahoton farashin kayayyaki, wanda ke nuni da cewa an samu hau-hawar farashin kayayyaki, idan aka kwatanta da kaso 15...
Shugaban kungiyar yan jaridu na jihar Kano kwamared Abbas Ibrahim ya bayyana cewa nan ba da jimawa ba zai farfado da Mujallar ‘yan jaridu mai suna...
Kungiyar makiyaya ta Miyetti Allah ta bukaci gwamnatin tarayya da ta rika kula da shige da ficen makiyaya a kan iyakokin kasar nan. Sakataren kungiyar na...
Rundunar yan sandan jihar Lagos ta kori wasu yansanda uku, biyu masu mukamin Sergent da kuma kofur guda daya bisa laifin barnatar da harsashi ba bisa...
Majalisar Dattawa ta bukaci gwamnatin tarayya da ta binciki ko mayakan Boko-haram da suka tsere daga dajin Sambisa da kuma mayaka da suka tsere daga kasar...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya a mince da nada Dr Ahmad Rufa’I Abubakar a matsayin shugaban hukumar liken asiri ta kasa NIA Mai baiwa shugaban...
Gwamnatin jihar Benue ta ce a yau Alhamis za ta yi bikin binne mutane 72 wadanda suka mutu jihar Benue ranar daya ga watan janairun wannan...
Hukumar kula da ‘yan-cirani ta duniya ta ce wasu bakin haure ‘yan afurka sama da dari biyu ake tsammanin sun mutu a tekun Baharrum. A...