A yau Talata ne marigayi Rabilu Musa Ibro ya cika shekaru goma da rasuwa. An haifi Marigayi Rabilu Musa wanda...
Allah ya yiwa shahararriyar Jaruma a masana’antar shirya Fina-Finai ta Kennywood Hajiya Saratu Gidado da akafi Sani da suna Daso rasuwa. Ta rasu a yau Talata...
Tawagar jihar Kano na cigaba da fuskatar kalubale na kwam gaba kwam baya , tare da rashin kudin gudanar da aiyyukan gasar ya yinda aka shiga...
Jarumar Kannywood, Hadiza Aliyu, wadda aka fi sani da Hadiza Gabon, ta maka wani mutum Bala Musa, ma’aikacin gwamnati, a gaban wata kotun Majistare da ke...
Gwamnan jihar Kano Injiniya Abba Kabir Yusuf, ya gabatar wa majalisar dokokin jihar Kano, ƙwarya-ƙwaryan kasafin kuɗi na fiye da Naira biliyan 58. Shugaban majalisar Jibril...
Hukumar tace Finafinai ta jihar Kano, ta mayar da aikin yin rijistar ƴan masana’antar Kannywood zuwa hannun ƙungiyoyinsu. Shugaban hukumar Abba Almustapha, ne ya bayyana hakan...
Fitaccen mawaƙin Hausar nan Mudassir Kassim ya ce, yayi nadamar yin wasu waƙoƙi a shekarun baya. A saƙon da ya wallafa ta shafinsa na Facebook ya...
Tauraron TikTok Ashir Idris da aka fi sani da Mai Wushirya ya ce, sakamakon TikTok ya shiga sayar da magungunan mata. A zantawarsa da tashar Dala...