A yau ne babban Jarumin barkwancin na masana’atar Bollywood na kasar India wato Jaya Prakash Reddy ya mutu. Jaya Prakash Reddy wanda ya ke fitowa a...
Gwani wajen koya rawa kuma mai bada umarni Prabhudeva ya ce, har idan akwai wanda zai dawo da Jindadin ‘yan kallo a gidajen kallo a kasar...
Ministan gida na Mumbai wato Anil Deshmukh ya sanar da cewa daga rana irin ta yau sun haramtawa jaruma Kangana Ranaut shiga kowane bangare na Mumbai....
Fitacccen jarumin Kannywood Ali Nuhu ya mika sakon godiya ga wadanda suka jajanta masa bisa rashin mahaifinsa, a shafinsa na Twitter. Mahaifin Jarumin, Nuhu Poloma wanda...
Ministan sadarwa na kasa Dakta Isa Ali Pantami ya baiwa samari lakanin samun farin jini a wurin ‘yan matansu. Wani matashi mai amfani da shafin Twitter...
Hukumar tace fina-finai ta jihar Kano tace ta cimma matsaya tsakanin ta da gidan talabijin na Arewa24. Cikin wata sanarwa mai dauke da shugaban hukumar Isma’il...
Fitaccen jarumin nan na masana’antar shirya fina-finan Hausa Adam A. Zango ya mika wuya tare da neman sulhu da hukumar tace fina-finai ta jihar Kano. Jarumin...
Soyayyar wasu matasa biyu Aliyu Tukur da Maryam Muhammad ta shiga cikin tasku bayan da dan uwan Maryam din ya yi kazafin Maita ga saurayin nata....
Jarumin fina-finan Hausar nan Haruna Yusuf wanda aka fi sani da Baban Chinedu ya ce akwai tasgaro cikin sammacin kotu da aka aike masa, na shari’a...
Kotun shari’ar musulunci dake unguwar Hausawar gidan Zoo a nan Kano ta aike da sammaci ga fitaccen jarumin fina-finan Hausa Haruna Yusuf, da aka fi sani...