Fitaccen ɗan wasan Hausa a Kannywood Tijjani Asase ya ce, ya fara neman kuɗi daga sana’ar gwamngwan. Tijjani ya kuma ce yayi sana’ar karen mota kafin...
Shugaban kamfanin tsara wasanni na ƙasa ya ce za a fara gasar zabga Mari a Najeriya. Masu shirya sabuwar gasar da za a fara a karon...
Mai bada umarni kuma mashiryin fina-finai a masana’antar Kannywood Falalu Dorayi ya ce su ba malamai ba ne sai dai su na fadakarwa. Falalu Dorayi ya...
Mawaƙin gambarar zamani Busayo Oshakuade ya zargi ƴan’uwansa mawaƙa da yaɗa saƙonin da bai kamata ba, musamman ma wajen aibata ƙasar nan. Fitaccen mawakin gambarar zamani...
An gudanar da gasar kyau ta ƙasa a jihar Lagos. A Asabar ɗin nan ne aka shirya gasar kyau a wani katafaren Otel da ke jihar...
Hukumar tace fina-finai da ɗab’i ta jihar Kano ta haramta haska duk wasu fina-finai da aka nuna yin garkuwa da mutane. Hukumar ta ce, ta haramta...
Jarumin fina-finan Hausa Falalu A. Ɗorayi, ya ce aƙalla mutane bakwai ne suka karɓi addinin musulunci sanadiyyar fim ɗinsu. Da yake zantawa da Freedom Radio,...
Darakta kuma mai bada umarni a masana’antar Kannywood ya ce, tuni harkokin masana’antar suka faɗi ƙasa warwas dalilin rashin kyakkyawan shugabanci. Falalu Ɗorayi ne ya bayyana...
Dan wasan gaba na kungiyar kwallon kafa ta Borussia Dortmund Braut Erling Haaland ya ce burinsa shi ne ya koma shararriyar kungiyar nan ta Real Madrid...