Ranar yada labarai don ci gaba ta duniya, rana ce da ke mayar da hankali wajen fito da dabarun fitar da bayanai ta hanyar jin ra’ayoyin...
Daga Safara’u Tijjani Adam Hukumar lafiya ta Duniya WHO ta ayyana ranar 24 ga watan Oktobar kowace shekara a matsayin ranar yaki da cutar shan...
Daga wakiliyar mu Bushra Hussain Musa A makon da ya gabata ne dai daliban makarantun furamare da sakandare suka koma makaranta bayan da gwamnatin Jihar Kano...
Gwamnatin jihar kano za ta kashe sama da naira biliyan 2 domin shirya zaben kananan hukumomin jihar da za’ayi ranar 16 ga watan Janairun badi. Kwamishinan...
Al’ummomin da iftila’in ambaliyar ruwa ta afkawa adaminar bana a jihar jigawa na cigaba da bayyana halin na tsaka mai wuyan da suka shiga bayan faruwar...
Dakataccen mai taimakawa gwamnan Kano kan kafafen yaɗa labarai Salihu Tanko Yakasai ya miƙa saƙon godiyarsa ga waɗanda suka aike masa da saƙonni da kiran waya...
Kwanaki 68 kenan da bankaɗo badaƙalar zaftare kuɗin addu’a ga malaman addini da gwamnan Kano Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya basu. Freedom Radio ce dai ta...
Ƴan Najeriya na ci gaba da bayyana ra’ayoyinsu kan cikar wa’adin makonni biyu na yarjejeniyar da aka cimma tsakanin gwamnati da ƙungiyoyin ƙwadagon ƙasar, ba tare...
Masana sun fara sharhi kan shirin hukumar zaɓe ta jihar Kano na gudanar da zaɓen shugabannin ƙananan hukumomi a watan Janairun baɗi. Dr. Sa’id Ahmad Dukawa...
Aisha Sani Bala Wani bincike da kwararru a fannin kiwon lafiya na hukumar lafiya ta duniya suka gudanar a shekarar 2013 ya gano cewa fiye da...