Connect with us

Labaran Kano

Rahoto : Ganduje zai kashe fiye da Naira biliyan 2 wajen zaben kananan hukumomin

Published

on

Gwamnatin jihar kano za ta kashe sama da naira biliyan 2 domin shirya zaben kananan hukumomin jihar da za’ayi ranar 16 ga watan Janairun badi.

Kwamishinan yada labarai na  jihar  Kano Malam Muhammad Garba ya sanar da haka cikin wata sanarwar daya fitar anan kano.
Ku saurari  rahoton da Garba Yakubu da ya hada mana akan wanna batun a cikin jerin labarun mu na gaba.

Rikicin shugabanci : Ganduje ya gargadi daliban birnin Kano

Sarkin Kano Aminu Ado Bayero shi ne  shugaban majalisar sarakuna – Ganduje

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Freedom Radio Dutse 99.5 FM Dala FM Kano 88.5

Now Streaming

Subscribe to Freedom Radio via Email

Enter your email address to subscribe to this site and receive notifications of new posts by email.

Join 333,342 other subscribers.

Copyright © 2019. Freedom Radio Group. All Rights Reserved.

error: Content is protected !!