Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Jigawa

Rahoto Ambaliyar ruwa : Al’ummar jihar Jigawa na tsaka mai wuya

Published

on

Al’ummomin da iftila’in ambaliyar ruwa ta afkawa adaminar bana a jihar jigawa na cigaba da bayyana halin na tsaka mai wuyan da suka shiga bayan faruwar iftila’in.

Dubban jama’a ne dai suka rasa matsugunan su da kuma kayan abinci da na sawa a sakamakon ambaliayar ta bana.

kawo yanzu babu wasu cikakkun bayanai na yawan asarar da ambaliayar ruwan ta haifar a jihar ta Jigawa.

Ku saurari wakilinmu Muhd Aminu Umar Shuwajo ya aikomana da karin bayani daga jihar Jigawa cikin jerin rahotonnin da muke kawo muku a labarin mu na Freedom Redio

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!