Masana a fannin kiwon lafiya sun alakanta yawaitar samun zazzabin cizon sauro da yanayin damuna, wanda a ko wace shekara a kan samu yawaitar jama’a da...
A ranar 11 ga watan Octoba na shekarar 2019 ne, kwamishinan yan sandan Kano na wancan lokaci Ahmed Iliyasu ya kira wani taron manema labarai, wanda...
Kungiyar masu makarantu masu zaman kansu ta kasa reshen jihar Kano, ta bukaci iyayen yara da su tabbatar ‘ya’yansu sun je makaranta sanye da takunkumin rufe...
Daga Maryam Ali Abdallah Hukumar raya ilimi, kimiyya da al’adu ta majalisar dinkin duniya wato UNESCO ta ware ranar 5 ga watan oktobar ko wace shekara...
A Safiyar jiya Asabar ne aka tashi da ruwan sama a jihar Kano wanda ya yi sanadiyyar rushewar wata rumfa a kasuwar Kurmi inda wasu mata...
Daga Mu’azu Tasi’u Abdurrahman Wani malami a sashen nazarin kimiyyar Harsuna a Jami’ar Bayero dake nan Kano, ya ce, shigowar makarantun boko a kasar nan ya...
Daga Abdulkarim Muhammad Tukuntawa Masu gudanar da sana’ar sayar da kayan gwari a kasuwar ‘yan Kaba a nan Kano sun koka bisa yadda jami’an hukumar Karota...
Daga Fatima Muhammad Adamu A kwana kwanan nan ne, shugaba Muhammadu Buhari ya bayyana cewa ya zama wajibi gwamnatinsa ta rika ciwo bashi daga kasashen ketare...
Daga Shamsiyya Farouk Bello Masana kan tattalin arziki sun bayyana cewa a halin da ake ciki a yanzu tattalin arzikin kasar nan bai hau kan farkin...
Daga Aisha Sani Bala Wani ma,aikacin jinya a asibitin koyarwa na Aminu Kano Gambo Isa Muhammad,ya bayyana irin yarda suke kula wa da Marasa lafiya dama...