Labarai3 years ago
Yadda aka hada Kudanci da Arewacin kasar nan kafin samun ‘yan cin kai
A shekarar 1914 ne karkashin Jagorancin Gwamna Janar Fredrick Lugard ne aka hade yankunan arewa da kudu, karkashin kasa daya dunkulalliya, wadda aka sanyawa suna Nigeria....