Fitaccen malamin addinin musulunci a Najeriya Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa ya bayyana wasu matakai hudu matsayin, hanyoyi kaifiyyan da za a bi kan annobar Coronavirus. Malam...
Iftila’in gobara dai kan faru a lokuta daban-daban a cikin jama’a, musamman a lokaci na dari {Sanyi}wanda ke sanadiyyar asarar rayuka da dukiyoyin al’umma. A wani...
Al’ummar Kauyen Bakalari da ke yankin karamar hukumar Tofa a nan Jihar Kano, sun koka dangane da yadda wasu mutane ke jibge musu bahaya da suke...
Hukumar kashe gobara ta jihar Kano, ta ce, mutane tara ne suka rasa rayukansu, sakamakon ibtila’in gobara da hadurran ababen hawa da suka wakana a watan...
Kasa da mako guda bayan takaddamar data kunno kai , tsakanin mai baiwa shugaban kasa shawara akan harkokin tsaro Janar Babagana Munguno mai ritaya da shugaban...
Daga gasar cin kofin Zakarun nahiyar turai wato Champions league, wasannin da suka gudana a yau , kungiyar Kwallon kafa ta Chelsea ta Debi kashin ta...
Jaridar Internet ta Kano Focus ta bada horo na musamman ga yan jarida kan bibiyar Labarai ta kafafan sada zumunta a nan Kano. Taron wanda aka...
Mai martaba sarkin Kano Malam Muhammad Sunusi na biyu, ya ja kunnan iyaye wajen tabbatar da suna sauke nauyin da All- subhanawu-wata’ala ya dora a kansu...
Al’adar nan ta iyaye da kakanni wato “Ciyayya” a yanzu na neman zama tarihi a tsakanin mutane a wannan zamani, sai dai abun tambayar shine shin...
A irin wannan rana ta 20 ga watan Fabrairu na shekara ta 2014 tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan ya dakatar da gwamnan babban bankin kasar Sanusi...