Freedom Radio Nigeria

  • Kwararrun likitoci 300 ne suka fice kasashen waje neman aiki tun da suka fara yajin aiki a Najeriya
    Kwararrun likitoci 300 ne suka fice kasashen waje neman aiki tun da suka fara yajin aiki a Najeriya
    Bidiyo4 years ago

    Kwararrun likitoci 300 ne suka fice kasashen waje neman aiki tun da suka fara yajin aiki a Najeriya

    Kungiyar likitoci Masu neman kwarewa ta kasa NARD ta ce kawo yanzu mambobinta basu karbi ko kwabo daga gwamnatin tarayya ba amatsayin albashi ko Alawus. Shugaban...

  • Manyan Labarai4 years ago

    Rahoto: Abin da binciken masana ya gano ga me da ciwon zuciya

    Binciken masana harkokin lafiya ya gano cewa ciwon zuciya ba iya baƙin ciki da ɓacin rai ne kaɗai ke haddasa shi ba. A cewar su ana...

  • A kara lalubo hanyoyin magance matsalar tsaro a karamar hukumar Shinkafi
    A kara lalubo hanyoyin magance matsalar tsaro a karamar hukumar Shinkafi
    Bidiyo4 years ago

    A kara lalubo hanyoyin magance matsalar tsaro a karamar hukumar Shinkafi – Al’umma

    Al’ummar karamar hukumar ta Shinkafi dake jihar Zamfara ne suka bukaci hakan daga Gwamnatin jihar don kawo karshen matsalar dake addabar yankin nasu. Sun kuma bayyana...

  • Ya kamata malaman makarantun sakandire su kara kokarin nusar da dalibai darusan da zasu karanta
    Ya kamata malaman makarantun sakandire su kara kokarin nusar da dalibai darusan da zasu karanta
    Bidiyo4 years ago

    Ya kamata malaman makarantun sakandire su kara kokarin nusar da dalibai darusan da zasu karanta

    Gwamnatin jihar Jigawa ce ta bukaci hakan daga malaman kanana da manyan makarantun sakandiren jihar yayin taron bitar kwanaki uku ga malamai dubu 1500 kan dabarun...

  • Yadda matashi ya tsinci wayar hannu ta kimanin dubu 60 ya kuma mayar wa da mai ita a Kano
    Yadda matashi ya tsinci wayar hannu ta kimanin dubu 60 ya kuma mayar wa da mai ita a Kano
    Bidiyo4 years ago

    Rahoto: Yadda matashi ya tsinci wayar hannu mai tsada ya kuma mayar wa da mai ita

    Matashin ya ce, wannan ba shi ba ne karo na farko da ya fara yin tsintuwa yana mayar wa da mai kayan ba. Ga wannan rahoton...

  • Nazari kan rayuwar marigayi Sarkin Gaya Ibrahim Abdulkadir
    Nazari kan rayuwar marigayi Sarkin Gaya Ibrahim Abdulkadir
    Bidiyo4 years ago

    Nazari kan rayuwar marigayi Sarkin Gaya Ibrahim Abdulkadir

    Ana ci gaba da alhini bayan rasuwar Mai martaba Sarkin Gaya Alhaji Ibrahim Abdulƙadir a ranar Laraba 22 ga watan Satumba. Sarkin ya rasu yana da...

  • Ƴan Kannywood na martani kan hana haska fina-finan ƙwacen waya
    Ƴan Kannywood na martani kan hana haska fina-finan ƙwacen waya
    Bidiyo4 years ago

    Ƴan Kannywood na martani kan hana haska fina-finan ƙwacen waya

    Masana da jaruman masana’antar shirya fina-finan Hausa ta Kannywood sun fara martani kan ƙudirin Gwamnatin Kano, na dakatar da haska fina-finan da aka nuna ƙwacen waya,...

  • Dalilan da su ka sanya wani Makaho fara sana'ar hakar Rijiya
    Dalilan da su ka sanya wani Makaho fara sana'ar hakar Rijiya
    Bidiyo4 years ago

    Dalilan da su ka sanya wani Makaho fara sana’ar hakar Rijiya

    Makahon mai suna Malam Sulaiman Musa ya kwashe sama da shekaru 40 ya na gudanar da sana’ar hakar Rijiya duk da cewa yana da lalurar rashin...

  • Sabon kwamandan rundunar Bijilanti ya sha alwashin yaki da masu kwacen waya a Kano
    Sabon kwamandan rundunar Bijilanti ya sha alwashin yaki da masu kwacen waya a Kano
    Bidiyo4 years ago

    Sabon kwamandan rundunar Bijilanti ya sha alwashin yaki da masu kwacen waya a Kano

    Alhaji Shehu Rabi’u ya bayyana haka ne jim kadan bayan da a ka tabbatar da shi a matsayin sabon kwamandan rundunar ta Bijilanti ta jihar Kano.

  • Rahotonni4 years ago

    Rahoto: yadda bikin ranar zaman lafiya ta duniya ya kasance a ƙasar nan

    A ranar 21 daya ga watan Satumbar kowacce shekara rana ce da majalisar ɗunkin duniya ta ware a matsayin ranar zaman lafiya. Ranar na mayar da...

error: Content is protected !!