Connect with us
 • Bidiyo9 months ago

  Malamai da ƙungiyoyi na ci gaba da tsokaci kan dambarwar Majalisar Malamai ta Kano

 • Bidiyo9 months ago

  Rahoto kan Dambarwa a majalisar malamai ta Kano

 • Bidiyo9 months ago

  Kwararrun likitoci 300 ne suka fice kasashen waje neman aiki tun da suka fara yajin aiki a Najeriya

  Kungiyar likitoci Masu neman kwarewa ta kasa NARD ta ce kawo yanzu mambobinta basu karbi ko kwabo daga gwamnatin tarayya ba amatsayin albashi ko Alawus. Shugaban...

 • Manyan Labarai9 months ago

  Rahoto: Abin da binciken masana ya gano ga me da ciwon zuciya

  Binciken masana harkokin lafiya ya gano cewa ciwon zuciya ba iya baƙin ciki da ɓacin rai ne kaɗai ke haddasa shi ba. A cewar su ana...

 • Bidiyo9 months ago

  A kara lalubo hanyoyin magance matsalar tsaro a karamar hukumar Shinkafi – Al’umma

  Al’ummar karamar hukumar ta Shinkafi dake jihar Zamfara ne suka bukaci hakan daga Gwamnatin jihar don kawo karshen matsalar dake addabar yankin nasu. Sun kuma bayyana...

 • Bidiyo9 months ago

  Ya kamata malaman makarantun sakandire su kara kokarin nusar da dalibai darusan da zasu karanta

  Gwamnatin jihar Jigawa ce ta bukaci hakan daga malaman kanana da manyan makarantun sakandiren jihar yayin taron bitar kwanaki uku ga malamai dubu 1500 kan dabarun...

 • Bidiyo9 months ago

  Rahoto: Yadda matashi ya tsinci wayar hannu mai tsada ya kuma mayar wa da mai ita

  Matashin ya ce, wannan ba shi ba ne karo na farko da ya fara yin tsintuwa yana mayar wa da mai kayan ba. Ga wannan rahoton...

 • Bidiyo9 months ago

  Nazari kan rayuwar marigayi Sarkin Gaya Ibrahim Abdulkadir

  Ana ci gaba da alhini bayan rasuwar Mai martaba Sarkin Gaya Alhaji Ibrahim Abdulƙadir a ranar Laraba 22 ga watan Satumba. Sarkin ya rasu yana da...

 • Bidiyo9 months ago

  Ƴan Kannywood na martani kan hana haska fina-finan ƙwacen waya

  Masana da jaruman masana’antar shirya fina-finan Hausa ta Kannywood sun fara martani kan ƙudirin Gwamnatin Kano, na dakatar da haska fina-finan da aka nuna ƙwacen waya,...

 • Bidiyo9 months ago

  Dalilan da su ka sanya wani Makaho fara sana’ar hakar Rijiya

  Makahon mai suna Malam Sulaiman Musa ya kwashe sama da shekaru 40 ya na gudanar da sana’ar hakar Rijiya duk da cewa yana da lalurar rashin...