Connect with us

Bidiyo

Dalilan da su ka sanya wani Makaho fara sana’ar hakar Rijiya

Published

on

Featured Video Play Icon

Makahon mai suna Malam Sulaiman Musa ya kwashe sama da shekaru 40 ya na gudanar da sana’ar hakar Rijiya duk da cewa yana da lalurar rashin gani a jihar Bauchi.

Ya kuma bayyana dadlilin da ya sanya ya fara hakar Rijiya, sai dai a yanzu ya ce yana cikin wani hali sakamakon rashin samun aikin hakar Rijiyar.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Freedom Radio Dutse 99.5 FM Dala FM Kano 88.5

Now Streaming

Archives

Copyright © 2019. Freedom Radio Group. All Rights Reserved.

error: Content is protected !!