Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Bidiyo

Kwararrun likitoci 300 ne suka fice kasashen waje neman aiki tun da suka fara yajin aiki a Najeriya

Published

on

Kungiyar likitoci Masu neman kwarewa ta kasa NARD ta ce kawo yanzu mambobinta basu karbi ko kwabo daga gwamnatin tarayya ba amatsayin albashi ko Alawus.

Shugaban kungiyar reshen asibitin gwamnatin tarayya dake Birnin Kudu a jihar Jigawa Dakta Aliyu Abdul’aziz ne ya bayyana hakan yayin zantawarsa da Freedom Radio a garin Dutse na jihar.

Ga rahoton da wakilin mu Nura Garba ya hada mana domin jin karin bayani.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!