Hukumar yaƙi da safarar bil-adama ta ƙasa reshen jihar Kano ta ceto mutane 300 da aka yi safarar su zuwa ƙetare. NAPTIP ta ce, an ceto...
Ma’aikatar lafiya ta jihar Kano, ta ce samar da makarantun koyar da kiwon lafiya a ƙananan hukumomin da ke wajen birni, zai taimakawa mazauna karkara damar...
Abin da jama’a da masana ke cewa kan sabbin matakan da Gwamnati ta ɗauka a Zamfara
Al’umma da masana na bayyana ra’ayoyinsu kan sabbin matakai bakwai da Gwamnatin jihar ta sanya don magance matsalar tsaro da ta addabeta. Matakan dai sun haɗa...
Rahotanni daga kasar Indiya sun ce tsawa ta faɗo kan wasu jama’a wadda ta yi sanadiyar mutuwar mutane talatin da takwas a wasu jihohi biyu da...
Kungiyar masana kimiyyar kula da dakunan karatu ta kasa wato Nigerian library association ta ce za ta inganta fannin domin kyautata harkokin ilimi a Najeriya. Shugaban...