Tun bayan da aka fara kada gangar siyasar tunkarar babban zaben badi a Najeriya, tuni masu neman takara suka fara...
Masanin siyasa a Kano Farfesa Kamilu Sani Fagge ya ce, raina umarnin kotu ne yadda wasu yan siyasa ke musanta hukuncin ta. Farfesa Kamilu Sani Fagge...
Masanin siyasar nan a jami’ar Bayero da ke kano Dakta Sai’du Ahmad Dukawa ya ce zaben da aka yi wa Farfesa Charles Soludo matsayin gwamnan jihar...
Masanin tattalin arziki a sashen tsumi da tanadi na jami’ar Bayero a Kano ya ce, dakatar da zirga-zirga jiragen kasa a Najeriya zai jawo nakasu a...
Masanin kimiyyar siyasa a Jami’ar Bayero da ke nan Kano, ya bayyana cewa idan har ‘yan siyasar Najeriya ba su yi taka tsan-tsan ba to kuwa...
Ƙwararren ɗan jarida anan Kano Dakta Maude Rabi’u Gwadabe ya ce, ko kusa ko alama bai ga wani cin zarafin aikin jarida da a kai a...
Yayin da aka shiga wata mai alfarma na Ramadan masana a fagen yada labarai sun gargadi al’umma kan su kaucewa yaɗa labaran ƙarya na bogi game...
Sarkin Kano na goma sha hudu a daular Fulani, Malam Muhammadu Sanusi na biyu, ya nemi al’ummomin kasashen jamhuriyar Nijar da Najeriya da su rika aiki...