A watan Nuwamban shekarar 2020 da ta gabata, hukumar ƙididdiga ta ƙasa NBS ta ce, tattalin arziƙin Najeriya ya samu koma-baya da kashi 3.65 a tsakanin...
Alaƙa tsakanin Kwankwaso da Baffa Bichi Bayanai sun nuna akwai tsohuwar alaƙa tsakanin Injiniya Rabi’u Musa Kwankwaso da Dr. Abdullahi Baffa Bichi amma ta ƙara ƙarfi...
Al’ummar musulmi daga ko ina a faɗin duniya na ci gaba da gabatar da bukukuwan mauludi domin murnar zagayowar watan da aka haifi fiyayyen halitta manzon...
Dakataccen mai taimakawa gwamnan Kano kan kafafen yaɗa labarai Salihu Tanko Yakasai ya miƙa saƙon godiyarsa ga waɗanda suka aike masa da saƙonni da kiran waya...
Kwanaki 68 kenan da bankaɗo badaƙalar zaftare kuɗin addu’a ga malaman addini da gwamnan Kano Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya basu. Freedom Radio ce dai ta...
Ƴan Najeriya na ci gaba da bayyana ra’ayoyinsu kan cikar wa’adin makonni biyu na yarjejeniyar da aka cimma tsakanin gwamnati da ƙungiyoyin ƙwadagon ƙasar, ba tare...
Masana sun fara sharhi kan shirin hukumar zaɓe ta jihar Kano na gudanar da zaɓen shugabannin ƙananan hukumomi a watan Janairun baɗi. Dr. Sa’id Ahmad Dukawa...
Alqur’ani mai girma, maganar Allah ne, sannan kuma littafin sa ne mai girma, shi ba kamar sauran gamagarin maganganu bane, domin saukakke ne daga mai hikima...
Daga Bala Nasir A makon da ya gabata ma tsohon ministan zirga-zirgar jiragen saman lokacin gwamnatin Olusegun Obasanjo, watau Femi-Fani Kayode ya sake shiga bakin duniya...