Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Kasuwanci

Sharhi: Dakatar da zirga-zirgar jiragen kasa zai gurgunta tattalin arzikin Najeriya – Dakta Shamsuddeen

Published

on

Masanin tattalin arziki a sashen tsumi da tanadi na jami’ar Bayero a Kano ya ce, dakatar da zirga-zirga jiragen kasa a Najeriya  zai jawo nakasu a tattalin arziki.

Dakta Shamsuddeen Muhammad ya bayyana hakan a zantawar sa da Freedom Radiyo.

Masanin ya ce ’’idan muka yi duba da yadda shugaban kasa Muhammudu Buhari yayi kasafin kudin bana ya ta’allaka ne akan kudaden da sufarin jiragen kasa za su samar”.

“Bawai iya kadai jiragen zai shafa ba hatta da masu siye da siyarwa a tashoshin jiragen za su samu koma baya a harkokin kasuwancin su”.

Ya ci gaba da cewa “hatta da ƴan dako a tashoshin zasu fuskanci matsin rayuwa  sakamakon rashin aikin yi dalilin dakatar da zirga-zirga jiragen”.

Wannan na zuwa ne bayan da aka kai wasu tagwayen hare-hare akan jiragen kasa dake tafiya akan hanyar Abuja zuwa Kaduna a baya-bayan nan

 

 

 

 

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!